*Kafin a yi magana ko posting* a kula da wadannan qa'idojin:
1👉 Shin abin da za ka fada *gaskiya ne,*?
2👉 Shin abin da za ka fada *alheri ne,*?
3👉 Shin abin da za ka fada *zai amfanar da mai saurare,*?
4👉 Ka sani *ba abin da za ka fada ko ka rubuta sai Mala'iku sun rubuta, kuma Allah sai ya yi maka hisabi a kai,*
5👉 *harshe ya fi komai hadari ko amfani sannan kuma ya fi saurin kai mutum wutar Jahannama ko gidan Aljannah,*
6👉Ka fadi alheri ko ka yi shiru.
7👉 Ka zamanto mai yawan fadi ko aikata *gaskiya*da yin umarni da ita tare da yin *hakuri.*
Wannan👆🏼 ita ce *Nasiha ta* a yau.
Allah ya sa mu dace.
No comments:
Post a Comment