Monday, September 11, 2017

ZINARIYAR MAGANA.

An tambayi Imam Hasanul Basariy (Rahimahullah), minene sirrin gudun-duniyarka?
Sai ya ce wasu abubuwa hudu ne:

1.  Na san cewa rabona ba wanda zai same shi, don haka hankalina yake a kwance.
2. Na san cewa aikina ba mai yi sai ni, don haka sai na shagaltu da shi ni kadai.
3.  Na san Allah Ta'ala yana kallona, sai nake jin kunyar ya gan ni ina aikata laifi, sai na nesanci zunubi.
4.  Na san cewa mutuwa na jira na, don haka sai nake ta tanadin guzuri na kwarai don shirin gamuwa da Ubangijina.
Ya Allah kasa Muyi Kyakyawan Karshe

No comments:

Post a Comment

BE GRATEFUL TO YOUR PARENTS

His mother carried him in difficulty, hardship and danger which could result in her death. Thereafter, she educates and nurtures you and spe...